<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ku Dawo LW449</title>
<lyrics>[V1]
 1) Idan mutanena waɗanda ake kira da sunana
 Sun bar miyagun ayyukansu sun zo gareni
 Ni zan ji in warkarda su
 Ni zan ji in albarkace su.

[V2]
 KORUS
 (Solo: &quot;Ku dawo&quot;)
 Ku dawo (2x)
 Don mi fa za ku mutu.
 (bis)

[V3]
 2) Hannuwan Ubangiji ba su gajarta ba da basu ceto
 Kunnuwansa ba su yi nauyi
 Ba da ba su jin addu'a
 Zunubanmu sun hana Allah ya ji mu.
 Korus

[V4]
 3)Abokin gaban mu yana so ya hallaka mu
 Mu dawo wurin Ubangiji Allah mu roƙi gafara
 Shi zai ji ya yi mana gafara
 Shi zai ji ya bamu nassara
 Korus</lyrics>
<hymn_number>449</hymn_number>
</song>